AREWAPOT shafi ne da ke kawo bayanai kaman na kimiyya da fasaha da kuma koyar da turanci da wasu abubuwa da dama ga masu karatu a intanet. Wannan dalili ya sa shafin ya kan samu maziyarta masu yawa daga nahiyar Afirka musamman waɗanda ke amfani da harshen Hausa. Duba da wannan adadi na maziyarta shafin mu na iya cewa wannan dama ce ga waɗanda ke buƙatar tallata hajojinsu a shafin.
Tallata hajoji a shafin nan ita ce babbar hanya da mu ke samun kuɗin shiga da ita. Wanda samun kuɗin shiga shike ƙarfafa mana gwuiwa wajen jajircewa da ci gaba da bincike game da darusa masu ɗaukar hankali
Fill in the given below to submit your request(s)